Ziyarar Shaikh M.S.Y. Jingir ga Daarul-Hadeeth Zaria 1/2: Albani
Salihu Lukman
0:00 / 0:00
Ziyarar Shaikh M.S.Y. Jingir ga Daarul-Hadeeth Zaria 1/2: Albani
49 673 просмотра · 13 л. назад
Salihu Lukman
116 тыс. подписчиков
49 673 просмотра · 13 л. назад
A cikin wannan bidiyo, shugaban malamai na kasa na Izalah Shaikh Muhammad Sani Yahaya Jingir tare da mukarrabansa sun amsa gayyatan da Shaikh Muhammad Auwal Adam Albani ya yi musu inda suka kawo ma Daarul-Hadeethis-Salafiyyah, Gaskiya Zaria ziyara tare da yin wa'azi.
Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved.