Tambaya 01: Yaya zanyi nasan namujin da ya dace?
Lihambal HAUSA
0:00 / 0:00
Tambaya 01: Yaya zanyi nasan namujin da ya dace?
3 958 просмотров · 1 год назад
Lihambal HAUSA
22,4 тыс. подписчиков
3 958 просмотров · 1 год назад
babbar kalubalen da huskantar matan zamani wurin zabi, shine yawan mazajen da ke rayuwarta. samun zabi da yawa kan iya zamtowa babbar illa.
sakamakon haka, mata da yawa suna daukan matakai mabanbanta. so dayawa wasu matakan, suna kara sanyasu acikin rudani da matsaloli.
a cikin wannan video, nayi yunkurin amsa tambayar da yawancin mata keyi mun akan wannan matsalar.
Allah yasa mu dace.
Lihambal