Ana fargabar salwantar rayuka a zaɓen jihar Osun a gobe Asabar… • RFI Hausa
RFI Hausa
0:00 / 0:00
Ana fargabar salwantar rayuka a zaɓen jihar Osun a gobe Asabar… • RFI Hausa
997 просмотров · 2 мес. назад
RFI Hausa
94,5 тыс. подписчиков
997 просмотров · 2 мес. назад
Ana fargabar salwantar rayuka a zaɓen gobe na jihar Osun da ke Najeriya saboda kalaman wani sanata da ya buƙaci a kashe jama'a a goben
RFI Hausa ta tattauna da Dr. Kabir Adamu, masanin tsaro a Najeriya wanda ya ziyarci birnin Lagos domin gabatar da maƙala kan matsalolin zaɓe