Перейти к содержимому

Raddi Mai Zafi Ga Sheikh Ibn Usman Da Lawan Triumph Akan Hausa Zallah

LABARI DA DUMINSA TV

0:00 / 0:00

Raddi Mai Zafi Ga Sheikh Ibn Usman Da Lawan Triumph Akan Hausa Zallah

332 просмотра · 5 часов назад
LABARI DA DUMINSA TV
1,18 тыс. подписчиков
332 просмотра · 5 часов назад
RIGIMA AKAN HAUSA ZALLAH - RADDI MAI ZAFI! Wani Malami ya fito ya yi Raddi mai zafi ga Sheikh Muhammad Ibn Usman da Malam Lawan Triumph da Malam Baffa Hotoro! Suka ce suna so a hana 'Yan Kungiyar Hausa Zallah kafa kungiyar su a Nigeria! Wannan Malami yace baza a hana su ba - suna da hakki! A cikin video: ✓ Raddin da Malamin ya yi ga Ibn Usman, Lawan Triumph, Baffa Hotoro ✓ Dalilin da suka ce a hana Hausa Zallah ✓ Martanin da Malamin ya mayar akan hana kungiya a Nigeria Shin ya kamata a hana Hausa Zallah? Ko suna da hakki? Fadi ra'ayinka da ladabi a COMMENT! LIKE | SHARE | SUBSCRIBE #HausaZallah #MuhammadIbnUsman #LawanTriumph #BaffaHotoro