YaYi Martani Ga Shehunnan Darika - Basa Gaya Wa Mabiya Gaskiyar Tijjaniyya
LABARI DA DUMINSA TV
0:00 / 0:00
YaYi Martani Ga Shehunnan Darika - Basa Gaya Wa Mabiya Gaskiyar Tijjaniyya
1 374 просмотра · 2 недели назад
LABARI DA DUMINSA TV
1,18 тыс. подписчиков
1 374 просмотра · 2 недели назад
WANI AL'AMARI MAI GIRGIZAWA A DARIKAR TIJJANIYYA!
Wani matashin malami dan Darikar Tijjaniyya ya fito ya yi martani mai zafi ga sauran Shehunnan Darikar, inda ya zarge su da cewa basa gayawa mabiyansu gaskiya akan Darikar Tijjaniyya da ka'idodinta da kuma yadda ake gudanar da ita.
A cikin martaninsa, matashin yace:
"A Darikar Tijjaniyya, bai kamata wani mabiyi ya kaiwa wani Shehu na wata Darikar ziyara ba. Idan yayi haka to ya fita daga cikin Darikar Tijjaniyya gabadaya!"
Wannan magana ta tada hankali sosai kuma ta jawo cece-kuce a soshiyal midiya.
A cikin wannan videon zaku ji:
✓ Cikakkiyar martanin matashin malamin
✓ Ka'idar Tijjaniyya da ta haramta ziyarar wani Shehi
✓ Shin Shehunnan Tijjaniyya suna boye gaskiya ga mabiya?
Kalli videon har karshe ka ajiye ra'ayinka - Shin matashin yayi gaskiya?
👉 Kuyi SUBSCRIBE, LIKE da SHARE!
#Tijjaniyya #DarikaTijjaniyya #MatashinTijjaniyya #AsirinTijjaniyya #KaidojinTijjaniyya #ZiyararShehu #ShehunnanTijjaniyya #GaskiyarDarika #KanoNews #ArewaViral #HausaNews #RigimarDarika