INNALILLAHI! SAMHA M. INUWA TA NEMI GAFARA BAYAN ABIN DA TA AIKATA A TIKTOK, TA CE “DA NA SANI!”
ZAUREN LABARAN HAUSA
0:00 / 0:00
INNALILLAHI! SAMHA M. INUWA TA NEMI GAFARA BAYAN ABIN DA TA AIKATA A TIKTOK, TA CE “DA NA SANI!”
593 просмотра · 1 дн. назад
ZAUREN LABARAN HAUSA
1,17 тыс. подписчиков
593 просмотра · 1 дн. назад
INNALILLAHI! Samha M. Inuwa ta nemi gafara bayan abin da ta aikata a TikTok, inda ta bayyana nadamarta da cewa da ta san abin da zai biyo baya, da ba ta aikata hakan ba.
Me ya faru har Samha M. Inuwa ta kai ga neman gafara? Wane abu ne ya sa ta yi dana sani? Shin martanin mutane ne ya sa ta sauya ra’ayinta?
Ku kalli bidiyon har ƙarshe domin jin cikakken bayani kan wannan batu da ke jan hankali a kafafen sada zumunta.
Ku danna LIKE, ku yi SUBSCRIBE da Labaran Arewa Hausa, sannan ku kunna kararrawa domin samun sabbin labaran Kannywood da Arewa. 🔔
#SamhaMInuwa #SamhaInuwa #TikTok #Kannywood #HausaNews #LabaranArewaHausa #Arewa #HausaEntertainment