Перейти к содержимому

Zan auri namijin da na san nima zan iya bashi umarni kuma zai bi, in ji Fatima Bello.

Fact News Hausa

0:00 / 0:00

Zan auri namijin da na san nima zan iya bashi umarni kuma zai bi, in ji Fatima Bello.

27 878 просмотров · 1 мес. назад
Fact News Hausa
36,3 тыс. подписчиков
27 878 просмотров · 1 мес. назад
Matashiyar mai rajin kare hakkin mata ta ce rashin ba su dama ne ke sa ake ganin akwai wani abu da namiji zai yi da ba za su iya yi ba.