Taskar Azumi : Daren Lailatul Ƙadari
Muhasa Radio & TV
0:00 / 0:00
Taskar Azumi : Daren Lailatul Ƙadari
8 просмотров · 7 мес. назад
Muhasa Radio & TV
5,35 тыс. подписчиков
8 просмотров · 7 мес. назад
Shirin Taskar Azumi ya tattauna kan falala da albarka da ta ke cikin Daren Lailatul Ƙadari inda Sheikh Muhammad Bn Usman babban limamin masallacin Sahaba dake Kundila Da Malam Ali Dan Abba Kwamishinan shari'a na biyu a jihar Kano sukai bayani cikakke kan yadda musulmai zasu gane daren da ibadar ya dan adam zai yi cikin daren lailatul khadri tare da Fatima Muhammad Adama Da Abdullahi Musa Huguma.