DAN AREWA MAI RECORD NA DUNIYA! | Abdulrahaman Saidu
Mabudi
0:00 / 0:00
DAN AREWA MAI RECORD NA DUNIYA! | Abdulrahaman Saidu
1 896 просмотров · 1 мес. назад
Mabudi
13,1 тыс. подписчиков
1 896 просмотров · 1 мес. назад
Abdulrahaman Saidu ɗan asalin Arewacin Najeriya ne wanda ya kafa tarihi a duniya ta hanyar ɗaukar hotunan kai 897 cikin awa ɗaya, abin da ya ba shi damar shiga Guinness World Records.
A wannan shirin na Mabudi, mun gana da Abdulrahaman domin jin yadda ya fara sana’ar ɗaukar hoto, yadda ya shirya don wannan ƙalubale, da kuma yadda ya samu nasarar kafa wannan tarihi.
Me ya sa ya zaɓi yin hakan? Yaya aka gudanar da ƙalubalen? Kuma me wannan nasara ke nufi a gare shi?
Kalli cikakken hirar domin jin labarinsa daga bakinsa.
#Mabudi #AbdulrahamanSaidu #GuinnessWorldRecords #Arewa #NorthernNigeria #Photography